Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedGwamnan Kano ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta rage kudin aikin...

Gwamnan Kano ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta rage kudin aikin Hajjin 2025

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya roki gwamnatin Nijeriya da ta duba yiwuwar rage kudin aikin hajjin shekarar 2025, saboda matsalolin tattalin arziki da ‘yan kasar ke fuskanta.

Gwamnan ya yi wannan roko ne a hukumar jin dadin alhazai a jihar, a wani shiri na mayar da Naira miliyan 375 ga alhazan da suka yi aikin Hajjin shekarar 2023.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata