Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiGwamnan Rivers Sim Fabura ya biya wa mutane 67 kudin aikin...

Gwamnan Rivers Sim Fabura ya biya wa mutane 67 kudin aikin hajjin 2025

Da yake zantawa da Hajj Reporters, shugaban riko na hukumar alhazzai musulmai ta jihar Abdulrazaq Diepriye ya ce, gwamnan ya biya kudin mutanen tare da tallafin da zai taimaka musu wajen yin aikin hajjin 2025.
Diepriye ya kuma bayyana cewa Gwamna Fubara ya biya wa kudin ne kafin wa’adin da hukumar NAHCON ta sanya ya cika.
A cewarsa, ko a shekarar da ta gabata gwamnan ya biya wa wasu mutanen kujerun aikin hajji domin su sauke farali.

 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata