DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Sunday, April 12, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin jihar Sokoto za ta rika baiwa shugabannin makarantun sakandire alawus naira...

Gwamnatin jihar Sokoto za ta rika baiwa shugabannin makarantun sakandire alawus naira 200,000 kowane wata

Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto zai fara biyan kudin gudanarwa na wata wata naira N200,000 ga kowane shugaban makarantar sakandare a jihar.
Wannan tsarin zai fara aiki ne daga watan daya na sabuwar shekarar 2025.
Gwamnan ya bayyana hakan ne a wurin taron jin ra’ayin jama’a kan kasafin kuɗin shekara ta 2025.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata