Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin Kano ta amince da daukar lauyoyi 70 a aiki

Gwamnatin Kano ta amince da daukar lauyoyi 70 a aiki

 

Gwamnan Kano Abba Kabir-Yusuf, ya amince da daukar lauyoyi 70 aiki a jihar domin inganta harkar shari’a.

 Shugaban ma’aikatan, Abdullahi Musa ne ya bayyana haka nan take bayan kammala tattaunawa ta karshe da sabbin lauyoyin da gwamnati ta dauka aiki a ranar Juma’a.

Ya ce an dauki wannan mataki ne da nufin karfafa bangaren shari’a a jihar da kuma inganta ayyukan yi wa jama’a hidima.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata