Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin Kano ta zargi Ganduje da wawure wasu kudaden kananan hukumomin

Gwamnatin Kano ta zargi Ganduje da wawure wasu kudaden kananan hukumomin

Gwamnatin Kano ta zargi Ganduje da wawure wasu kudaden kananan hukumomin

 

Gwamnatin Kano ta sake bankado wata badakalar Naira Biliyan N57.4bn da take zargin tsohon gwamnan jihar Abdullahi Ganduje da wasu mukarrabansa su uku suka yi

Dr Abdullahi Ganduje da kwamishinansa na kananan hukumomi Murtala Garo da wasu mutane biyu da laifin zamba

Gwamnatin ta Kano ta yi zargin Ganduje da hada baki wajen karkatar da sama da naira biliyan 57.43 da aka ware wa kananan hukumomi 44 na jihar Kano.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata