Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin Kebbi ta rage sa’o’in aiki ga ma’aikatan gwamnatin jihar

Gwamnatin Kebbi ta rage sa’o’in aiki ga ma’aikatan gwamnatin jihar

Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya rage lokutan aiki ga ma’aikatan gwamnatin jihar a cikin wannan watan na Ramadan.

Kwamishinan ma’aikatar fansho da horaswa na jihar Auwal Manu-Dogondaji ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Birnin Kebbi a yau Talata.

Ya ce matakin zai baiwa ma’aikatan gwamnati damar gudanar da ibada cikin sauki.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata