Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin mulkin sojin Burikina Faso na shirin samar da dakaru 14,000 da...

Gwamnatin mulkin sojin Burikina Faso na shirin samar da dakaru 14,000 da nufin ya ki da ta’addanci a kasar

Gwamnatin mulkin sojan Burkina Faso na shirin samar da sabbin dakaru da suka hada da sojoji dubu 14,000 da dubban ma’aikatan agaji na farar hula, domin yakar ta’addancin masu ikirarin jihadi a kasar. 

Kasar Burikina Faso na fuskantar hare-haren na kungiyoyin ta’addanci a cikin shekaru 10 da suka gabata, wanda ya yi sanadiyar mutuwar sojoji da fararen hula kusan 26,000,wanda ya tilastawa mutane sama da miliyan biyu barin gidajensu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata