Monday, April 6, 2026
HomeBabban LabarinmuGwamnatin Najeriya ta ce za ta ciyar da daliban firamare miliyan 50...

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta ciyar da daliban firamare miliyan 50 a shekarar 2026

Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta bayyana cewa tana kan hanyar bunkasa shirin ciyar da dalibai a makarantun da ke fadin kasar.

 

Jagorar shirin Aderemi Adebowale ce ta bayyana haka yayin da take tattaunawa da kamfanin dillancin labaran Najeriya NAN a Abuja, inda ta ce gwamnati na da burin ciyar da daliban firamare akalla miliyan 50 a makarantu daban daban da ke fadin kasar a shekarar 2026.

 

A cewar ta, yaran da basa zuwa makaranta ma ba za a bar su a baya ba, domin gwamnatin na shiri a kan su, kamar yadda jaridar punch ta ruwaito.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata