Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin Nijeriya ta fara sufuri da motocin masu amfani da CNG kyauta...

Gwamnatin Nijeriya ta fara sufuri da motocin masu amfani da CNG kyauta a Abuja

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da sufurin motoci masu amfani da iskar gas kyauta domin saukaka zirga-zirga a Abuja.
Wani bidiyo da aka wallafa a shafin X shirin shugaban kasa na amfani da motocin CNG, ya nuna yadda motocin suka fara aiki a yau Litinin.
Motocin wandanda rahotanni suka ce za su yi aiki ne a cikin unguwannin birnin Abuja, da suka hada da Mararaba zuwa Eagle Square da kuma tashar mota Berger, za su yi kwanaki 40 suna sufurin kyauta.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata