Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Nijeriya ta soke harajin kaso 5% kan kudin kira da na...

Gwamnatin Nijeriya ta soke harajin kaso 5% kan kudin kira da na data

Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta sanar da soke harajin kaso 5% da aka kakaba a kan harkokin sadarwa, ciki har da kiran waya da na data.

Hukumar sadarwar Nijeriya ta NCC ce ta tabbatar da hakan ta bakin shugabanta, Dr. Aminu Maida, inda yace shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ne ya bayar da umarnin cire wannan haraji a tattaunawa kan sabon tsarin haraji da aka amince da shi kwanan nan.

Dr. Maida ya bayyana cewa matakin zai rage zurarewar kuɗi da a’umma ke bayyana cewa suna fuskanta, tare da tallafa wa ci gaban tattalin arziki a zamance.

RELATED ARTICLES

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata