Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin Qatar ta hana Tinubu damar halartar wani taro a kasar

Gwamnatin Qatar ta hana Tinubu damar halartar wani taro a kasar

Gwamnatin kasar Qatar ta hana Shugaba Tinubu damar gudanar da wani taron bunkasa kasuwanci da ya so halarta a ranar 02 ga watan Maris. 
Hukumomin kasar sun ce akwai wasu abubuwa da suka tsara yi a wannan rana kuma Nijeriya ba ta da yarjejeniyar da shugabanta zai iya zuwa Qatar ya yi irin wannan taro.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata