Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin tarayya ta amince da tallafin lantarki kashi 50% ga asibitocin gwamnati

Gwamnatin tarayya ta amince da tallafin lantarki kashi 50% ga asibitocin gwamnati

 

Gwamnatin tarayya ta amince da tallafin wutar lantarki da kashi 50% ga asibitocin gwamnati a fadin kasar.

Karamin ministan lafiya da walwalar jama’a Dr. Tunji Alausa ne ya bayyana hakan a jihar Kaduna yayin wata ziyarar aiki.

Yace wannan dai na da nufin rage kudaden tafiyar da asibitocin gwamnati.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata