Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin tarayya ta sha alwashin kawar da yan bindiga a Arewa maso...

Gwamnatin tarayya ta sha alwashin kawar da yan bindiga a Arewa maso Yamma

Ministan tsaron Nijeriya, Mohammed Badaru Abubakar

Ministan tsaron Nijeriya, Mohammed Badaru Abubakar, ya sake jaddada aniyar gwamnatin tarayya na magance matsalar rashin tsaro a fadin kasa baki daya.

Ministan ya bayyana haka ne a lokacin da ya kai wa Gwamna Uba Sani ziyarar ban girma a gidan gwamnatin Sir Kashim Ibrahim da ke Kaduna a wani rangadin da ya ke yi a shiyyar Arewa maso Yamma.

Ziyarar dai na da nufin kammala shirye-shiryen kaddamar da shirin ‘Operation Fansan Yamma’ domin magance matsalar rashin tsaro a yankin.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata