Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuGwamnatin Tinubu ta bai wa matashiya Nafisa Abdullahi da ta ci gasar...

Gwamnatin Tinubu ta bai wa matashiya Nafisa Abdullahi da ta ci gasar Ingilishi a Burtaniya kyautar naira N200,000

Gwamnatin Nijeriya ta ba Nafisa Abdullahi ‘yar asalin jihar Yobe da ta zo na daya a gasar Turanci ta Duniya kyautar kudi Naira 200,000.

Ministan ilmin Nijeriya Mr Tunji Alausa ne ya sanar da wannan kyauta a wani biki da aka gudanar a Abuja kamar yadda jaridar Punch ta rawaito

A baya dai gidauniyar Atiku Abubakar ta bai wa zakarun TeenEagle wato Nafisa Abdullahi, Rukaiya Fema, da Khadija Kalli tallafin karatu sakamakon bajintar da suka yi a gasar TeenEagle ta duniya.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata