Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Tinubu ta rufe makarantun gaba da sakandare 22 da aka assasa...

Gwamnatin Tinubu ta rufe makarantun gaba da sakandare 22 da aka assasa ba a kan ka’ida ba

Hukumar kula da kwalejojin ilmi ta Nijeriya ta gano tare da rufe kwalejojin ilimi 22 da ke aiki ba bisa doka ba a kasar.

Hukumar ta gano kwalejojin ilmi ne a lokacin wani samame da aka kai kan kwalejojin ilimi na bogi a faɗin kasar.

Wannan ci gaba ya fito ne a cikin jerin nasarorin da hukumar ta bayyana. Sai dai hukumar ba ta ambaci sunaye ko jihohin da makarantun suka fito ba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata