DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Sunday, April 12, 2026
HomeUncategorizedHar yanzu matatar man Dangote tana sayar da man fetur a naira...

Har yanzu matatar man Dangote tana sayar da man fetur a naira –kungiyar masu man fetur PETROAN

 

Kungiyar masu man fetur ta Nijeriya ta tabbatar da cewa matatar man Dangote har yanzu ba ta fara sayar da man fetur da dala ba, duk da yadda ta nuna a baya.

Shugaban kungiyar PETROAN, Billy Gillis-Harry, ya ce duk da tattaunawar yiwuwar sayar da man a dala, amma ba a sanar da kungiyar a hukumance ba game da sauye-sauyen sayar da man da aka samu.

Ya ce a iya saninsa, har zuwa yanzu, mambobin kungiyar suna ci gaba da siyan man a Nijeriya da Naira.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata