Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedHukumar Anti-Corruption ta Kano ba ta da ikon bincikar Ganduje - Babbar...

Hukumar Anti-Corruption ta Kano ba ta da ikon bincikar Ganduje – Babbar Kotun Tarayya

 

Babbar Kotun Tarayya d ake jihar Kano ta yanke hukuncin cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kano da ake wa lakabi da Anti-Corruption ba ta da ikon a bisa doka na binciken tsohon gwamnan jihar kan bidiyon Dala.

Alkali Abdullahi Muhammad Liman shi ne ya sanar da wannan hukunci a Talatar nan wanda ya ce laifin da ake zargin tsohon gwamnan da shi ya fada cikin laifuka da hukumomin gwamnatin Tarayya ke da hurumin bincikarsu. 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata