Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedHukumar kididdiga a Nijeriya NBS ta ce kayayyaki a kasar ya sauka...

Hukumar kididdiga a Nijeriya NBS ta ce kayayyaki a kasar ya sauka a watan Junairu

 

Hukumar kididdiga a Nijeriya NBS ta bayyana cewa farashin kayayyaki a kasar ya sauka zuwa kashi 24.48 a cikin watan Janairun shekarar 2025

Shugaban hukumar ta NBS, Prince Adeyemi Adeniran ne ya bayyana hakan a yayin ganawar sa da manema labarai a ranar Talata a Abuja.

Shugaban ya ce sabuwar kididdigar ta biyo bayan saukar da farashin kayayyaki a Nijeriya ,musamman a watan Janairun shekarar 2025.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata