DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeUncategorizedHukumar NAPTIP mai yaki da safarar mutane a Nijeriya ta ceto mata...

Hukumar NAPTIP mai yaki da safarar mutane a Nijeriya ta ceto mata masu ciki 9 daga wani gida a Abuja

Hukumar yaki da safarar mutane a Nijeriya NAPTIP ta ce jami’anta sun ceto wasu mata masu ciki 9 da ke tsare a wani gida cikin birnin tarayya Abuja.
Wata sanarwa da jami’in yada labarai na NAPTIP, Vincent Adekoye ya fitar, ya ce gidan yin jariran yana unguwar Ushafa cikin Abuja.
A cewar Adekoye, kamen ya biyo bayan wani samame da jami’an NAPTIP suka kai bayan an kwarmata musu bayanin gidan.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata