Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedJamhuriyar Nijar na son Rasha ta zuba jari a kasar

Jamhuriyar Nijar na son Rasha ta zuba jari a kasar

Gwamnatin mulkin sojin kasar Nijar ta bukaci kamfanonin kasar Rasha da su shigo kasar domin zuba jari a fannin ma’adanin Uranium da sauran albarkatun da kasar ke da su.
Ministan ma’adanai na kasar Ousmane Abarchi ne ya bayyana hakan a ranar Laraba.
Rukunin kamfanin Orano na kasar Faransa ya dakatar da aikin hakar Uranium a watan da ya gabata, biyo bayan tsamin dangantaka tsakanin sa da gwamnatin mulkin sojin kasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata