Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuJami'an tsaro sun kafa shinge a majalisar dokokin Nijeriya bayan fitowar masu...

Jami’an tsaro sun kafa shinge a majalisar dokokin Nijeriya bayan fitowar masu zanga-zanga a Abuja da wasu jihohi 19

Masu zanga-zangar kan matsin rayuwa sun fito ne domin tilasta wa gwamnati janye tsare-tsaren tattalin arziki da suka ce sun jefa ‘yan kasar cikin wani hali.

Shugaba Bola Tinubu zai gabatar da jawabin ranar dimukraɗiyya a zauren majalisar tarayya a yau, maimakon jawabin kai tsaye da aka saba.

A safiyar Alhamis dinnan jami’an tsaro suka yi shinge a babbar kofar majalisar tarayya da ke Abuja domin hana masu zanga-zangar shiga cikin majalisar.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata