Tuesday, April 7, 2026
HomeBabban LabarinmuJami'an tsaron fadar Vatican sun hana Seyi Tinubu zuwa wurin Fafararoma a...

Jami’an tsaron fadar Vatican sun hana Seyi Tinubu zuwa wurin Fafararoma a yayin bikin rantsar da shi

Daily Trust ta ruwaito cewa a yayin ziyarar da Sheyin ya bi tawagar shugaba Tinubu, Bola Tinubu ya ganada da Peter Obi, daya daga cikin manyan abokan hamayyarsa a zaben 2023.

Sai dai, wani abin da ya fi daukar hankali a tafiyar ta birnin Vatican shi ne zuwan dan Tinubu,Seyi wanda ke da tasiri a Nijeriya kamar yadda wasu ke cewa, amma jami’an tsaron fadar ta Paparoma suka yi kememe wurin barin shi ya halarci wurin da Paparoman ke tsaye da mahaifin nasa.

A cikin wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta, an ga Seyi yana kokarin zuwa wajen mahaifinsa lokacin da wani jami’in tsaro ya hanashi karasawa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata