DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeUncategorizedJanar Tiani ya amince da shawarar ci gaba da mulkin Nijar nan...

Janar Tiani ya amince da shawarar ci gaba da mulkin Nijar nan da shekaru biyar masu zuwa

Abdulrahmanee Tiani

  

Bikin nada Janar Tiani a matsayin janar na hafsoshin sojin Nijar ya cimma matsayar cewa daga wannan rana, Janar din ya yi wa fursunonin siyasa afuwa amma ban da Bazoum Mohammed sannan gwamnatin mulkin sojin ta Nijar ta soke jam‘iyyun siyasa gaba daya har sai an ga abin da hali ya yi. 

Rahoton da DCL Hausa ta samu kuma ya nuna cewa sojojin sun amince da su yi shekaru biyar suna jagorantar gwamnatin rikon kwarya, idan tsaron kasa ya bayar da dama za a iya komawa siyasa amma idan babu dama gwamnatin za ta iya ci gaba da wanzuwa bayan shekaru biyar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata