Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedJanye tallafin man fetur shi ne abu mafi kyau da ya faru...

Janye tallafin man fetur shi ne abu mafi kyau da ya faru a Nijeriya – Sanata Sani Musa

 

Sanata Sani Musa, shugaban kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin kudi, ya ce cire tallafin man fetur shine abu mafi kyau da ya faru da Najeriya.

Musa ya bayyana haka ne a wata hira da gidan talabijin na Channels cikin shirinsu na Politics a ranar Juma’a.

Sai dai da dama daga cikin yan Nijeriya na gani janye tallafin na daya daga cikin abin da ya jefa kasar cikin halin matsin tattalin a

rziki 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata