Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedJihohin Oyo da Osun suka rage mana a yankin kudu maso Yamma...

Jihohin Oyo da Osun suka rage mana a yankin kudu maso Yamma – Ganduje

 Shugaban jam’iyyar APC mai mulkin Nijeriya na kasa, Abdullahi Ganduje, ya bayyana jihohin Osun da Oyo a matsayin wadanda jam’iyyar ke zawarci lashe zaben su a nan gaba bayan nasara da suka samu a zaben jihar Ondo 

Ganduje ya yi bayyana hakan ne jim kadan bayan da hukumar zaben kasar ta ayyana Lucky Aiyedatiwa da ya yi wa jam’iyyar APC takara a matsayin wanda ya yi nasarar lashe zaben na jihar Ondo 

Ganduje ya kuma yaba wa shugaban Nijeriya Bola Tinubu bisa goyon bayansa da jam’iyyar ta samu har ya kai ta ga yin nasarar lashe za

ben.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata