Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedJose ya kammala aikin horar da tawagar kungiyar Super Eagles 

Jose ya kammala aikin horar da tawagar kungiyar Super Eagles 

 

Jose ya kammala aikin horar da tawagar kungiyar Super Eagles 

Kocin tawagar kungiyar kwallon kafa ta Nijeriya wato Super Eagles Jose Peseiro ya sanar da cewa ya kawo  karshen aikinsa na horar da tawagar ta Super Eagles.

Jose wanda ɗan asalin kasar Portugal ne ya bayyana hakan ne a shafinsa na X da a ranar Juma’ar nan.

“A jiya muka kawo ƙarshen kwantaragin da na kulla tsakanina da Hukumar Kwallon ƙafa ta Nijeriya NFF.” Inji Jose

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata