Monday, April 6, 2026
HomeBabban LabarinmuKada guiwarku ta yi sanyi, akwai haske a gaba - Sakon barka...

Kada guiwarku ta yi sanyi, akwai haske a gaba – Sakon barka da sallah na Shugaba Tinubu ga ‘yan Nijeriya

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince da cewa kasar ba ta kai inda take mafarkin kaiwa ba tukuna, amma ya roki ’yan kasa da kada guiwarsu ta yi sanyi, akwai haske a gaba.

Shugaban kasar ya yi wannan rokon ne a cikin sakon Barka da Babbar Sallah da ya fitar.

Shugaba Tinubu ya bayyana cewa Babbar Sallah na tunatar da shugabanni irin nauyin da ke wuyansu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata