Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuKamfanin NNPCL ya rufe matatar mai ta birnin Fatakwal

Kamfanin NNPCL ya rufe matatar mai ta birnin Fatakwal

Kamfanin man fetur na kasa NNPCL ya sanar da rufe kamfanin tace man Fatakwal a hukumance.

A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar, kamfanin na NNPC ya tabbatar wa da jaridar PUNCH cewa a ranar Asabar za a rufe kamfani na kimanin wata guda domin yin wasu gyararraki a kamfanin.

A cewar babban jami’in hulda da jama’a na kamfanin NNPC, Olufemi Soneye, za’a rufe ne a ranar Asabar 24 ga watan Mayu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata