DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeUncategorizedKano Pillars ta doke Enyimba a gasar firimiyar Najeriya NPFL

Kano Pillars ta doke Enyimba a gasar firimiyar Najeriya NPFL

 Kano Pillars ta doke abokiyar hamayya ta  Enyimba da ci 2-0, a wasan cike gurbi na mako na 14 na gasar firimiyar Najeriya NPFL ta kakar wasannin 2024/25.

Dan wasa Abba Adam ne ya zura kwallaye biyun a mintuna na 26 da 72, da hakan ya bawa kungiyar ta sai masu gida gagarumar nasara akan abokiyar burminta.

Shin kuna ganin Pillars zata iya lashe gasar firimiyar NPFL a bana?

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata