Tuesday, April 7, 2026
HomeBabban LabarinmuKarancin lantarki ya gurgunta harkokin tattalin arziki a Kano

Karancin lantarki ya gurgunta harkokin tattalin arziki a Kano

Karancin wutar lantarki da aka samu a Kano cikin kwanaki 10 da suka gabata ya kawo cikas ga harkokin zamantakewa da tattalin arziki a cikin babban birnin.

Wasu mazauna Kano da suka zanta da manema labarai, sun koka da cewa lamarin da suka ce ya gurgunta musu harkokin yau da kullum.

Wani mai walda a unguwar Dakata a karamar hukumar Nasarawa, Abubakar Bala, ya ce dogaro da man diesel don ci gaba da gudanar da sana’arsa ba zai dore ba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata