Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedKasar China ta yi alkawarin bayar da tallafin Yuan biliyan daya ga...

Kasar China ta yi alkawarin bayar da tallafin Yuan biliyan daya ga kasashen Afirka don tunkarar kalubalen tsaro

 

Ministan harkokin wajen kasar China Wang Yi/Shugaba Tinubu

Ministan harkokin wajen kasar China Wang Yi ne ya bayyana hakan ga manema labarai bayan tattaunawa da Shugaban Nijeriya Bola Tinubu a fadar sa dake Abuja.

Ya ce ta hanyar hadin kai da taimakon juna ga kasashen duniya ne za a iya kawo karshen kalubalen tsaro.

A cewar sa kasar China na son yin aiki tare da kasashen Afirka wajen aiwatar da shirin samar da tsaro da zaman lafiya a duniya,inda ya ce kasar tasu a shirye take ta bayar da gudun mawa wajen inganta tsaro a nahiyar Afirika.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata