Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuKashim Shettima na jagorantar taron majalisar tattalin arzikin Nijeriya

Kashim Shettima na jagorantar taron majalisar tattalin arzikin Nijeriya

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima na jagorantar taron majalisar tattalin arzikin kasa a fadar shugaban Nijeriya, domin tattaunawa kan batutuwa tare da ba shugaban kasa shawara.

Daya daga cikin batutuwan da za su mamaye taron sun hada da matsalar tsaro a wasu sassan kasar nan, musamman jihohin Filato, Benue, Zamfara da Kwara, a cewar jaridar Dailytrust.

Mafi yawan gwamnonin jihohin suka amince da kafa ‘yan sandan jihohi, sai dai har yanzu ba a kai ga cimma matsaya ta karshe ba.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata