DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeBabban LabarinmuKashim Shettima zai jagoranci tawagar Najeriya a taron majalisar dinkin duniya karo...

Kashim Shettima zai jagoranci tawagar Najeriya a taron majalisar dinkin duniya karo na 80

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya bar Abuja zuwa birnin New York na Amurka domin jagorantar tawagar kasar zuwa taron majalisar dinkin duniya karo na 80

A cewar mataimaki na musamman ga Kashim Shettima, Stanley Nkwocha, mataimakin shugaban kasar zai wakilci shugaba Tinubu wajen gabatar da jawabin Najeriya a yayin taron.

Za a gudanar da taron ne daga ranar Litinin 22 zuwa Lahadi 28 ga watan Satumban 2025.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata