Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedKaso 67 cikin 100 na waɗanda suka rubuta jarabawar NABTEB ta shekarar...

Kaso 67 cikin 100 na waɗanda suka rubuta jarabawar NABTEB ta shekarar 2024 sun samu kyakkyawan sakamako- Hukumar NABTEB

Tambarin hukumar NABTEB 

Hukumar shirya jarabawar NABTEB ta fitar da sakamakon jarabawar da aka yi a watannin Nuwamba zuwa Disambar shekarar 2024, inda sama da kaso 67 cikin 100 na waɗanda suka rubuta suka lashe darusa biyar-biyar zuwa sama.

Mukaddashin magatakardan hukuma Dr. Nnasia Asanga, ne ya sanar da hakan ranar a Benin. 

Yace mutane dubu 44 da 226 ne suka rubuta jarabawar, yayin da dubu 29 da 880 daga cikinsu suka samu duk abinda ake bukata.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata