Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedKotu ta bayar da belin Murja 'yar Tik-tok 

Kotu ta bayar da belin Murja ‘yar Tik-tok 

 

Sabanin jita-jitar da ake ta yadawa cewa fitacciyar jarumar Tiktok, Murja Kunya ta tsere daga gidan yari, kakakin gidan gyaran hali na Kano, Musbahu Kofar Nassarawa ya ce an sake ta ne biyo bayan umarnin kotu.

Kofar Nassarawa ta shaida wa DAILY NIGERIAN cewa an sake ta tun ranar Alhamis.

 “Kotu ce ta kawo mana ita domin a ci gaba da tsare ta, kuma kotun ce ta ba mu umarnin mu sake ta,” in ji shi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata