Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedKotu ta soke zaben shugaban majalisar dokokin jihar Gombe

Kotu ta soke zaben shugaban majalisar dokokin jihar Gombe

Kotun sauraren kararrakin zabe ta Tribunal ta soke nasarar da shugaban majalisar dokokin jihar Gombe Abubakar Luggerewo ya samu a zaben da aka yi masa a watan Maris.
Abubakar Luggewo dai na wakiltar karamar hukumar Akko, a majalisar dokokin jihar, a jam’iyyar APC.
Mai shari’a Michael Ugar ya yanke hukuncin cewa a gudanar da zaben cike gurbi nan da kwanaki 30 masu zuwa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata