Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedKotu ta umurci DSS da ta saki Emefiele ko ta kai shi...

Kotu ta umurci DSS da ta saki Emefiele ko ta kai shi kotu

Babbar kotun Abuja da ke zama a Maitama, ta ba hukumar tsaron DSS wa’adin mako daya da ko dai ta kai dakataccen Gwamnan babban bankin CBN kotu ko kuma ta sake shi.
Idan zaku iya tunawa dai, Godwin Emefiele ya maka ofishin babban lauyan gwamnati da hukumar DSS bisa kamu da tsare shi da aka yi, inda ya yi zargin cewa hukumomin na yi masa bi-ta-da-kullin siyasa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata