Friday, April 10, 2026
HomeUncategorizedKotu ta wanke Kwamishinan Jigawa da aka zarga da aikata lalata...

Kotu ta wanke Kwamishinan Jigawa da aka zarga da aikata lalata da matar aure

 

Kotu ta wanke Kwamishinan Jigawa da aka zarga  da aikata lalata da matar aure 

Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kano, karkashin jagorancin Ibrahim Sarki Yola, ta wanke Auwal Danladi Sankara, Kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Jigawa daga zargin aikata zina da wata matar aure.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata