Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedKotun koli ta yanke hukunci kan zaben Legas za'a koma kan na...

Kotun koli ta yanke hukunci kan zaben Legas za’a koma kan na Bauchi

 Kotun koli ta yanke hukunci kan zaben Legas za koma kan na Bauchi

Kotun Ƙolin Nigeria ta tabbatar da gwamnan jihar Lagos Babajide Sanya- Olo a matsayin halastacce gwamnan jihar.

Kotun Ƙolin ta mai alƙalai guda 7 ta yanke hukuncin ne a yau juma’a.

Idan za’a iya tunawa  cewa jam’iyyar LP da dan takarar ta Rhodes Vivour ne suka daukaka karar bayan da suka ga cewa basu gamsu da hukuncin Kotun daukaka kara ba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata