Tuesday, April 7, 2026
HomeBabban LabarinmuKowane mutum biyu a cikin 11 na fama da yunwa kullum a...

Kowane mutum biyu a cikin 11 na fama da yunwa kullum a Najeriya – Kwararru

Kwararru a fannin noma sun bayyana cewa mutum biyu a cikin 11 na fama da yunwa kullum a Najeriya.

Masanan sun kuma ce mutum daya a cikin ‘yan Afirka biyar na fuskantar yunwa a kullum, kamar yadda jaridar punch ta ruwaito.

Babban jami’in shirin bunkasa noma a nahiyar Afirka, mai kula da Najeriya Onijighogia Emmanuel shi ne ya bayyana haka yayin wani taron bayar da horo.

A cewar sa, akwai bukatar sa hannu daga gwamnatoci, manoma da kuma kungiyoyin fararen hula wajen inganta bangaren noma a nahiyar Afirka baki daya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata