Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedKulalliya aka tsara shi ya sa aka nuna kananan yara masu zanga-zanga...

Kulalliya aka tsara shi ya sa aka nuna kananan yara masu zanga-zanga sun suma a kotu – IGP Kayode Egbetokun

 

Sufeto-Janar na ‘yan sandan Nijeriya Kayode Egbetokun, ya ce kananan yaran da suka suma a kotu kafin a gurfanar da su a gaban kuliya, sun yi hakan ne da gangan.

An kama masu zanga-zangar #Endbadgovernance a Nijeriya cikin watan Agusta inda ake ci gaba da tsare su a Abuja domin gurfanar da su a gaban kotu.

A Juma’ar makon nan ne aka ga matasan a cikin wasu hotuna da ke nuna su a yanayi marar kyau sakamakon yadda ake tsare da su

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata