Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedKullum sau biyu nake magana da shugaba Tinubu kan matsalar tsaro -...

Kullum sau biyu nake magana da shugaba Tinubu kan matsalar tsaro – Uba Sani

 Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya ce a kowace rana yana magana da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sau biyu yana bayyana masa halin matsalar tsaro da ake fama da ita a jihar. 

 Uba Sani ya bayyana haka ne a wata hira da yayi da gidan talabijin na Channels TV a Siyasar Yau. 

 A ranar 8 ga Maris, ‘yan bindiga sun kai hari a makarantar firamare da karamar sakandare ta LEA, Kuriga sannan suna ci gaba da kai hare-hare a yankunan jihar daban-daban 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata