Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedLakurawa da dama sun bakunci lahira a jihar Sokoto

Lakurawa da dama sun bakunci lahira a jihar Sokoto

Lakurawa da dama sun bakunci lahira a yayin da sojojin Nijeriya suka kai musu farmaki tare da tarwatsa sansaninsu guda 22 a jihar Sokoto 

Dakarun Operation fansan Yamma sun kuma kwato makamai da alburusai a yayin samamen.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata