Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedLamine Yamal da Barcelona za su kulla wani sabon kwantiragi

Lamine Yamal da Barcelona za su kulla wani sabon kwantiragi

Lamine Yamal

Dan wasan Barcelona Lamine Yamal zai sanya hannu a sabon kwantiragi da kungiyar tasa kamar yadda wakilinsa Jorge Mendes ya bayyana.

Mendes ya ce sunyi magana da Lamine bayan wata ganawa da suka yi da jami’an kungiyar Barcelona a Lisbon.

Sabon kwantiragin da ake kyautata zaton zai dauki dogon lokaci, na zuwa ne a daidai lokacin da dan wasan ya cika shekaru 18.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata