Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedMa'aikatan jami'a a Nijeriya za su tsunduma yajin aikin

Ma’aikatan jami’a a Nijeriya za su tsunduma yajin aikin

 Kungiyoyin ma’aikatan jami’a da ba malamai ba NASU, SSANU za su tsunduma yajin aiki sai baba ta gani daga ranar Litinin

Hakan na zuwa ne bayan dogon wa’adin da kungiyoyin suka ba gwamnatin kasar domin ta biya su albashin watanni hudu da suke bi bashi

Ma’aikatan sun yi yajin aiki a 2022 lokacin gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari inda aka sanya musu dokar babu aiki ba biya har tsawon watanni hudu 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata