Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedMahara sun yi garkuwa da mutane 24 tare da ajalin wasu 3...

Mahara sun yi garkuwa da mutane 24 tare da ajalin wasu 3 a jihar Zamfara

Akalla mutane uku ne rahotanni ke nuna cewa sun riga mu gidan gaskiya bayan da wasu mahara suka kai farmaki tare da awon gaba da mutum 24 a wasu kauyuka hudu na karamar hukumar Shinkafi ta jihar Zamfara. 
Wata majiya ta shaida wa jaridar Dailytrust cewa yaran  Bello Turji ne suka kai harin a garin Shinkafi, Jangeru, Shanawa da Birnin Yero a ranar Alhamis.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata