Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiMajalisar Dattawa ta tabbatar da Bernard Doro a matsayin Minista

Majalisar Dattawa ta tabbatar da Bernard Doro a matsayin Minista

Majalisar Dattawan Nijeriya ta tabbatar da Bernard Doro a matsayin sabon minista, bayan tattaunawa da shi da ta ɗauki kusan mintuna 30.

Gidan talabijin na Channels ya rawaito cewa Doro, shi ne mutum na uku da aka naɗa daga Jihar Filato, ya yi alkawarin yin aiki cikin tsari, gaskiya da jinkai.

Majalisar ta nuna gamsuwa da ƙwarewar aikin sa, sannan ta bukace shi da ya yi aiki domin al’umma.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata