Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedMajalisar dattijai ta dakatar da Sanata Ningi bisa zargin karkatar da kasafin...

Majalisar dattijai ta dakatar da Sanata Ningi bisa zargin karkatar da kasafin kudi

Majalisar dattijai ta dakatar da Sanata Ningi bisa zargin karkatar da kasafin kudi

Majalisar dattijai ta dakatar da Sanata Abdul Ningi na tsawon watanni uku bisa zargin cusa Naira tiriliyan 3.7 a cikin kasafin kudin 2024.

Ningi shi ne shugaban kwamitin majalisar dattawa mai kula da yawan al’umma kuma yana wakiltar Bauchi ta Tsakiya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata