Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedMajalissar Dattijan Nijeriya na shirin baiwa ƴan ƙasashen ƙetare damar mallakar katin...

Majalissar Dattijan Nijeriya na shirin baiwa ƴan ƙasashen ƙetare damar mallakar katin ɗan ƙasa

Majalisar dattijan Nijeriya ya gabatar da kudirin doka a ranar Talata don yi mashi karatu na biyu da nufin baiwa ƴan ƙasashen ƙetare damar mallakar katin ɗan ƙasa ta NIN.

Zaman majalissar wanda ya gudana a ranar Talata. Kudirin dokar wanda mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya dauki nauyi, an fara karanta shi ne a ranar 5 ga watan Yuni.

Sanata Cyril Fasuyi, daga Ekiti ta Arewa ya gabatar da kudurin dokar a yayin zaman majalisar, kamar yadda Sanata Barau Jibrin ya jagoranta. 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata