Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedManchester City ta cimma yarjejeniya da Omar Marmoush

Manchester City ta cimma yarjejeniya da Omar Marmoush

 

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta cimma yarjejeniya da tawagar Eintracht Frankfurt kan daukar dan wasa Omar Marmoush.

Shafin facebook na dan jarida Fabrizio Romano ya ruwaito cewa an kammala tattaunawa tsakanin dan wasan na gaba dan asalin kasar Egypt da kungiyar da Pep Gurdiola ke jagoranta.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata